Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Rarara da matarsa Aishatulhumaira suka yi murnar zagayowar ranar Aurensu

Tauraron mawakin Siyasa, Dauda Kahutu Rarara da matarsa, Aishatulhumaira sun yi gagarumin biki na murnar zagayowar ranar aurensu.

An gansu suna wasa da balanbalan sannan an gansu suna yanka kek suna ci.

@mr__clown_

Happy one year anniversary Sir & Mam ❤️❤️❤️ @Dauda Kahutu Rarara @Aishatulhumairah @AL-HIKIMAH #kahuturarara #viralvideo #trending

♬ original sound – A.A.Bash
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda ake bugawa tsohon IGP Muhammad Adamu rigunan yakin neman zabe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *