Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Na hadu da wata kyakkyawar mace na yi ta kashe mata kudi, wai randa zamu hadu in fashe take ce min tana da aure>>Inji Wannan matashin

Wani matashin bayerabe ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta a yayin da yake bayar da labarin wata mata da ya hadu da ita.

Yace ya ta kashe mata kudi ba kakkautawa, sai randa ya bukaci su hadu wai take ce masa tana da aure.

Abokansa dai sun rika bashi shawarar karya yadda.

Karanta Wannan  'Yar Najeriya ta yi kokarin shiga Kundin Tarihin Duniya ta hanyar yiwa mutane 145 kwalliya a cikin kwana daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *