Thursday, October 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wani dansanda ya fito kan titi yake karanta Baibul

Wannan wani Bidiyon dansandan Najeriya ne da ya fito kan tiri yana karanta Baibul.

An ganshi hadda lasifika inda wasu ke cewa hakan bai dace ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: 'Yar Najeriya dake biyan kudin hayar gidan da take zaune a Lagos Naira Miliyan 50 duk shekara ta dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *