Thursday, August 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wasu masu sana’ar Buga Bulo suka yi tuwon masara me siffar Bulo a wani biki da suke

Wannan Bidiyon wasu masu sana’ar buga Bulo ne suka yi tuwo me kirar Bulo a yayin da suke wani Biki.

Bidiyon ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  TIRKASHI: WANI UBA YA FASA BA DA AUREN YARSA A JIGAWA KAN GOYON BAYAN TINUBU DA SAURAYIN KE YU A KAFAFEN SADA ZUMUNTA

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *