
Kafar x ta cika da cece-kuce da tsokana da zunde bayan da wata shahararriyar me amfani da shafin me sunan @Firdaussyyyy ake zarginta da ta aikawa wani saurayinta wanda yana da mata cewa sha’awa take ji.
Lamarin ya bayyana ne a yayin da cece-kuce ya barke tsakaninta da matar mutumin wanda tace ya saketa.
Tace ta bar musu shi.
Saidai Firdausi ta yi kokarin nuna cewa ba ruwanta da mijin matar
Amma matar tace mata tana da sakon da ta aikawa mijin ta cewa tana jin sha’aw ya zo wajanta.
Daga nan ne sai fiddausi ta yi shiru.
