Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu matasan Arewa da suka hada casu irin na turawa kowa rike da Budurwarsa sun jawo cece-kuce

Wasu matasan Arewa da aka ga Bidiyon su na ta yawo a kafafen sada zumunta sun dauki hankula sosai.

An ga yanda suka hada casu a gida kowace saurayi rike da Budurwarsa, kamar dai yanda turawa suke yi.

Lamarin ya jawo cece-kuce inda da yawa ke cewa tarbiyya ta lalace.

https://twitter.com/i/status/2049870417154674877
Karanta Wannan  Wane Irin Neman Duniya ne haka? Kalli Bidiyon yanda wani Boka kewa wani Attajiri sihirin mallaka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *