Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Neman kudi na fito yi ba soyayya ko neman abokai ba, inji Diyar sarkin Kano, Sabera Sanusi

Diyar me martaba sarkin Kano, Sabera Sanusi ta roki masu daukar lambar wayarta suna cewa suna sonta da soyayya ko abuta da cewa su daina.

Tace neman kudi da kasuwanci ta fito yi ba neman ‘yan uwa ko Abokai ko masoya ba.

Tace dan Allah duk wanda zai yi magana a wayarta ya zamana kasuwanci ne kawai ya kawoshi.

https://www.tiktok.com/@sabeerahsanusi/video/7634631035405208853?_r=1&_t=ZS-960H699OjZo

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yadda Jama'a Suka Daka Wawa A Wajen Rabon Tallafin Kayan Abinci A Garin Suleja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *