Friday, November 6
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wannan Amarya ta kwararawa Uwar gida Tahwasashshen Ruwa

Rahotanni sun ce wata amarya ta kwararawa Uwargida Tahwasashshen ruwa zafi inda jikin Uwargidan gaba da ya ya samu matsala.

Saidai kamin a ankara, Amaryar ta tsere.

Yanzu rahotanni sun ce ana nemanta ruwa a jallo.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo:Babbar Matsalar Ummi Nuhu shaye-shaye ne har makaranta sai da ta shiga amma aka koreta saboda matsalar>>Inji Shagari Shaggy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *