Tuesday, May 5
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Talata

Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Talata, 5 ga watan Mayu 2026 ya farane akan Naira ₦1,374.

Saidai ana kasuwancin dalar ne a tsakanin Naira ₦1,362 da Naira ₦1,378.

A kasuwar Chanjin ta garuruwan Abuja, Kano da Lagos kuwa, Farashin dalar ya kamane daga Naira ₦1,385 zuwa Naira ₦1,400

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Iyayen mu da suka rika haihuwar 'ya'ya talatin akwai saukin rayuwa a lokacin amma yanzu Rayuwa ta canja dole mutum ya kula da yawan 'ya'yan da zai haifa>>Sheikh Ibrahim Maqari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *