Thursday, May 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Abokina ya kama Mahaifinsa da kawarsa a Hotel a Zari>>Inji wannan matashi

Matashi me yin sana’ar kasuwancin Forex ya bayyana cewa wani abokinsa ya kama mahaifinsa da kawarsa a dakin Otal a Zaria.

Yace sun yi fada da kawar tasa ne ta ce masa zai ga abinda zata masa, kawai sai aka kirashi wani otal yana zuwa sai ya tarar da kawar tasa da mahaifinsa.

Karanta Wannan  Hukumar Sojojin Najeriya ta Hana manyan Sojoji auren 'yan kasar waje da Kuratan Sojoji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *