Saturday, June 27
Shadow

Nima Ina son Update dina ya fita>>Inji Wannan matashiyar

Wata matashiya dake yin Tiktok wadda ke amfani da sunan matar oga ta bayyana cewa, tana son Update dinta itama ya fita.

Ta bayyana cewa, dan Namiji ya fitar da Update dinta ko a jikinta babu abinda zata ji.

Ta bayyana hakane a yayin da ake kan maganar fitar Bidiyon wata matashiya a Arewa inda ake ta Allah wadai kan lamarin.

@jamilasani20

@Matar Ogah uwar marayu🫶🏻🥰🙏 @Matar ogah ❤️❤️❤️🐊

♬ original sound – Matar Oga backup💙🔐🐊
Karanta Wannan  Ministan Ayyuka, Dave Umahi ya jawo cece-kuce bayan da ya tsayar da dansa takarar Shugaban karamar hukuma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *