Friday, November 6
Shadow

Karfin Hali:Kalli Yanda ‘yan Iskan Lagos sua tsare wata mota data lalace akan hanya suka ce sai an basu dubu 50 zasu bar motar ta wuce

Bidiyon ‘yan iskan Lagos ya bayyana a kafafen sada zumunta inda aka gansu sun hana wata babbar mota data lalace a gefen hanya wucewa wai sai an basu dubu 50.

An ga wani soja ya je ya samesu yana musu magana, saidai sun gayawa sojan idan yana son su bar wajan to ya basu dubu 50 din da suke nema.

https://twitter.com/i/status/2052465276185374721
Karanta Wannan  Karya ake min ban fita daga APC zuwa ADC har yanzu ni dan APC ne, duk inda Buhari yake muna nan>>Inji Hadi Sirika

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *