Saturday, June 27
Shadow

Da Duminsa: Rahotanni sun bayyana cewa Dala Miliyan $5 aka baiwa Kwankwaso kamin ya yadda ya koma NDC

Rahotanni sun bayyana cewa, Dala Miliyan $5 aka baiwa Kwankwaso kamin ya yadda ya koma jam’iyyar NDC.

Wata sautin Murya dake yawo a kafafen sada zumunta ta bayyana hakan wanda hakan ya jawo cece-kuce sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon matasa na murnar rashin Buhari suna cewa ba zasu yafe ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *