Monday, May 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Wallahi Akwai Addu’ar da zan baki sai an daina yada Bidiyonki a kafafen sada zumunta kuma sai an daina maganar abinda kika yi>>Sayyadi Khalifa ya gayawa Zulaihat

Wani matashi me suna Sayyadi Khalifa ya bayyana cewa, wallahi akwai Addu’ar da zai baiwa matashiyar da Update dinta ya fita watau Zulaihat wadda sai an daina watsa Bidiyon ta a kafafen sada zumunta kuma sai an daina maganar abin

Ya bayyana cewa, shine ya baiwa Sarkin Karyar Arewa lakanin da mutane suka daina watsa Bidiyonsa da abinda yayi.

@sayyadi.kalil.bac

@show_boy backup @halima shehu trending video

♬ original sound – SAYYIDI KHALIL BACK UP
Karanta Wannan  Muzanta Naira: Kotu ta yanke wa wani dan Tiktok hukunci a Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *