Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ruwan mintuna 5 yasa ambaliyar ruwa ta mamaye Abuja

‘Yan Najeriya mazauna babban birnin tarayya, Abuja na kokawa bayan da Ambaliyar ruwa ta mamaye garin biyo bayan wani ruwan sama da aka yi wanda rahotanni ke cewq bai wuce na mintuna 5 ba.

Bidiyon ambaliyar ya karade kafafen sada zumunta inda mutane ke ta kokawa.

@garkuwamatasa01

Gomnatin da ta kasa kula da Abuja tayaya zata kula kauyukan Nigeria??

♬ Shadows of Suspense – Adauto Assis
https://twitter.com/i/status/2053614469213770092
https://twitter.com/i/status/2053614469213770092

Karanta Wannan  Duk wanda yace ban yi komai ba tun bayan hawa Mulkin Najeriya Makahone kuma Kurmane>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *