Friday, September 4
Shadow

An kirani an ce in biya kudi ko a saki Update dina>>Inji Adam Garba Raba gardama

Tauraron fina-finan Hausa, Adam Garba, wanda aka fi sani da Raba Gardama ya bayyana cewa, an kirashi an ce ya biya kudi ko a saki Bidiyonsa.

Saidai ya saki Bidiyo yana wakar dan iska baya da kama inda yace gashi ya sakar musu Bidiyon.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda aikin gyaran wutar lantarkin Arewa ke gudana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *