Friday, July 17
Shadow

Da Duminsa:Na gano wasu na shiryamin Makarkashiyar game da takarar Gwamnan jihar Gombe>>Inji Hon. Sheikh Isa Ali Pantami

Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana cewa, ya gano wani shirin Makarkashiya da ake shirya masa a game da takarar Gwamnan jihar Gombe da ya fito.

Ya bayyana cewa, Wasu ne suka yi riguna da fastarsa a jikin rigunan suka saka dan kawo hargitsi a wajan zaben fidda gwani da ake yi a jihar.

Yayi kira ga masoyansa da kada su saka irin wannan riga.

Yace kuma yana kira ga jami’an tsaro da su dauki mataki akan irin wadannan mutanen.

Karanta Wannan  Ya kamata a kama Soja Yerima a ladaftar dashi saboda abinda yawa Wike>>Inji Mujahid Asari Dokubo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *