Friday, June 26
Shadow

Da Duminsa: Kalli Bidiyon yanda akawa wani babban dan APC na jaki a wajan Zaben fidda gwani

Rahotanni sun bayyana cewa, an yiwa shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Igabi dake jihar Kaduna na jaki a wajan zaben fidda gwani a jihar.

An ga yanda mutane ke ta iface-iface a wajan zaben inda aka ga ana ta turmitsutsu.

Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda wasu ke cewa hakan ya dace, wasu na cewa bai dace ba.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Binda akawa Victor Osimhen a Galatasaray da ya sashi zubar da hawaye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *