Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Kalaman da Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi akan Kwankwaso da wasu ke cewa basu dace ba

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa idan babba bai kama girmansa ba, Karami ba zai ji kunyar shi ba.

Gwamnan ya bayyana hakane akan takaddamar dake tsakaninsa da Tsohon Maigidansa, Kwankwaso wanda tun bayan da ya bar Jam’iyyar NNPP zuwa APC dangantaka ta yi tsami tsakaninsu.

Abba ya bayyana mamakin yanda Kwankwaso dake da shekaru 69 yake ce masa yaro saboda yana da shekaru 63.

Karanta Wannan  Ji yanda EFCC suka yi ta neman Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya musu wani Abu a yayin da suke masa tambayoyi amma yaki yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *