Tuesday, October 6
Shadow

Kalli Bidiyon: A yi Hakuri bani nasa aka lalata show dina ba>>Inji Bilal Villa

Tauraron mawakin Kano, Bilal Villa ya bayar da hakuri kan rikicin da ya faru a wajan show dinsa a Kano.

Ya bayyana cewa bashi da alaka da rikicin da ya faru ta yaya zai kashe kudade wajan shirya abu amma ya lalatashi.

A karshe dai yace dan Allah a yi hakuri.

Karanta Wannan  Kalli yanda Uwargidan Shugaban kasa, Oluremi Tinubu ke tsaye a gaban Talabijin tana jinjinawa 'yan matan Najeriya da suka lashe kofin Africa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *