Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda jikokin Atiku Abubakar suka je yi masa gaisuwar Sallah

An ga tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar tare da jikokinsa inda suka je yi masa gaisuwar Sallah.

Saidai abinda ya dauki hankali shine yanda ya rika basu barka da Sallah ta Naira dubu-dubu.

Wasu sun bayyana cewa, ta yi kadan inda wasu suka ce hakan ba matsala bane.

Karanta Wannan  Ina Taya Daukacin Al'ummar Musulmi Murnar Shiga Watan Maulidi, Watan Haihuwar Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (SAW). Allah Ya Daukaka Àďďìñin Musulunci. Amin., Inji Yar Kasar Chana, Hajiya Kande Gao.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *