Kungiyar Kwallon kafa ta Arsenal a wasan karshe da suka yi da PSG sun zargi cewa sun samu Penalty amma aka hanasu.
A karshe dai dalilin haka Rice har Katin gargadi ya samu.
An ga Arteta shima ya tashi yana ta banbami kan lamarin.