Thursday, September 10
Shadow

Rahotanni sun ce yawan mutanen da suka taru a wajan kallon Nuna Kofin Premier League da Arsenal ta yi ba’a taba samun irin haka ba a Tarihin Kwallo a Duniya

Rahotanni sun ce mutanen da suka fito kallon Kofin Premier League da Arsenal ta nuna yau a Landan, shine mafi girma irin sa da aka taba gani a Tarihin Kwallo a Duniya.

Dubban mutanene daga ciki da kuma wajen Ingilar suka je kallon nuna kofin wanda Arsenal ta shafe shekaru masu yawa bata dauka ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Kano da Legas ne zasu fi samun kaso me tsoka na Biliyan 100 dan tallafawa harkar Ilimi>>Inji Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *