Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Fatima Hamza ta Zargi cewa jikan Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya mata ba daidai ba kuma har ta kira babban dan Marigayi ta sanar dashi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fatima Hamza ta bayyana cewa,Tana zargin jikan Sheikh Dahiru Usman Bauchi da aikata mata ba daidai ba.

Tace kuma ta sanar da babban dan Marigayin wanda ya kira jikan mahaifin nasu ya ja masa kunne yace ya je ya bata hakuri amma yaki ji.

Tace to tunda bai ji magana mahaifinsa ba, ita zata tona masa asiri.

https://www.tiktok.com/@real_fatima_hamza/video/7646008936939801874?_r=1&_t=ZS-96pYYRQtFzA
Karanta Wannan  EFCC ta kwato Naira Biliyan 5 da dala Miliyan $10 daga hannun barayin tsaffin ma'aikatan NNPCL

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *