Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda magidanci ya kama matarsa da Kwarto a live yayin da yake magana da diyarsa

Wani magidanci ya kama matarsa da kwarto akan gadonsu yayin da yake live chat da diyarsa.

A Bidiyon da ya dauki hankula a kafafen sadarwa, an ga Mutumin yana magana da diyarsa inda ya tambayeta ina mahaifiyarta?

Tace tana daki ita da wani.

Shine yace mata ta je dakin yagani, ai kuwa tana zuwa sai ga mahaifiyarta da mutumin akan gadon.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Tsohon Mijin Sadiya Haruna, Isa A Isa ya je kasar Saudiyya yayi Addu'ar cewa duk me masa qazafin yana Luwqdy Allah ya saka masa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *