Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon Allah Sarki: Mutanen daji sun tafi da Shugaban jam’iyyar APC a jihar Kebbi

Wasu mutanen daji da suka dauki wasu dattawa 2 suka kuma fitar da Bidiyon su suna rokon a karbosu sun dauki hankula.

Da yawa dai sun bayyana alhini inda suka wa dattawan fatan Allah ya kubutar dasu.

Bayan fitar Bidiyon, an gano daya daga cikin mutanen dake hannun mutanen dajin shugaban jam’iyyar APC ne a garin koko dake karamar hukumar Besse ta jihar Kebbi.

Karanta Wannan  Da Duminsa: 'Yansanda a jihar Naija sun yi harbi dan hana masu zàngà-zàngà tare babbar hanya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *