
Majalisar Dattijai ta binciki ma’aikatar raya yankin Naija Delta i da aka bukaci su yi bayanin yanda suka kashe Naira Biliyan 16 da aka basu.
Saidai sun kasa.
Daya daga cikin abinda aka gano sun yi shine kama ofis me daki daya akan Naira Miliyan 150.
A yanzu dai an basu sati daya su je su tattaro bayanai kan yanda suka kashe kudaden.