Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: An kulle ma’aikatar tsaro ta tarayya

Rahotanni daga babban birnin tarayya Abuja na cewa, yanzu haka an kulle ma’aikatar tsaro ta tarayya saboda barazanar gudanar da zanga-zanga da VeryDarkman yayi.

An ga jami’an tsaro na sojoji da ‘yansanda girke a kofar ma’aikatar.

Koda a jiya, an ga yanda VeryDarkman ya gudanar da zanga-zanga a kofar barikin sojojin sama dake Abuja.

Karanta Wannan  Aure ba rayuwar jin dadi bace>>Inji Matar Mataimakin shugaban kasa, Nana Shettima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *