Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Abinda ke faruwa a jihohin Kudu ya shigo Arewa, Bazan iya auren mace bansanta a matsayin mace ba dan kuwa sai na tantance cewa zata iya gamsar dani

Wani matashi daga Arewa ya dauki hankula bayan da yace ba zai iya auren mace ba tare da ya santa a matsayin ‘ya mace ba.

Yace dalilinsa shine yana so yasan ko zata iya gamsar dashi ko kuwa a’a?

Yace dai abokinsa ne ke fadar haka amma shi yana ce masa hakan bai dace ba.

Saidai yace hujjojin da abokin nasa ke kawo masa sun sa ya fara fahimtarshi.

@denzee___

Banda mumunar fahimta pls🙏

♬ original sound – DENZEEN_AREWA

Irin wannan abu dai yawanci a kudancin Najeriya aka sanshi amma yanzu gashi ya shigo Arewa.

Karanta Wannan  Akpabio zai jagoranci tawagar Najeriya zuwa jana'izar Fafaroma Francis

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *