Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Ana ta sukar Sanata Dino Melaye bayan ganin ma’aikacinsa bashi da Naira Dubu 3

A wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta, An ga Sanata Dino Melaye a gidansa yana cewa, ma’aikacinsa a kira me gyara da zaiwa motocinsa sabis.

Saidai ma’aikacin yace me gyaran yace sai an bashi kudin mota.

Sanata Dino Melaye ya tambaya nawane kudin motar? Inda me aikinsa yace dubu 3 shine ya ciro ya bashi.

Hakan yasa mutane sukaita mamaki da ganin cewa duk burgar da Dino Melaye ke yi ace ma’aikacinsa ba zai iya magance matsalar Naira dubu 3 ba ba tare da ya tuntubeshi ba wannan abin kunyane.

Karanta Wannan  Matashin da yace Sanata Ned Nwoko ya bashi kudi ya sashi ya Shyèkyè matarshi ya fito yace karya yake

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *