Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani M” a wajan Taro ta kalli Fuskar dan shugaban kasa, Seyi Tinubu yace masa babansa Tinubu shine shugaban kasa mafi Muni a Tarihin Najeriya

Wani MC me suna MC stuns a wajan taro ya kalli dan shugaban kasa, Seyi Tinubu yace masa mahaifinsa Tinubu shine shugaban masa mafi muni a Tarihin Najeriya.

Seyi dai ya daga kai kawai ya kalleshi.

Da yawa sun jinjinawa MC din.

Karanta Wannan  Barayi sun sace mashina 3 yayin da ake sallar Taraweeh a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *