Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, wani ya yi tusa a cikin jirgin saman da ya hau.
An ga Gfresh Al-amin ya na rufe hanci alamar yaji wari.