Saturday, June 27
Shadow

Da Duminsa: Hadiza Gabon ta saki Bidiyo a karin farko tun bayan da matar Salim Goje ta zargeta da yin soyayya da mijinta

A karin Farko, Hadiza Gabon ta saki Bidiyo a shafinta na sada zumunta tun bayan zargin da aka mata cewa tana soyayya da Saleem Goje.

Saidai ba kalar Bidiyon da ake tsammanine Hadiza Gabon ta saki ba.

Da yawa zasu yi tsammanin Hadiza Gabon zata fito ta wanke kanta daga zargin da ake mata ko kuma ta fadi yanda lamura suka kasance.

Saidai kawai ta ci gaba da harkokinta ne inda ta saki Bidiyon hirar da ta saba yi da jarumai.

Saidai me hakan ke nufi? Wata kila shikenan ba zamu ji ainahin abinda ya faru ba ko kuma ta gaya mana bangarenta na zargin da ake mata.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Na yi ridda na koma Kirista, kuma kaf dangina Musulmai ne>>Inji Wasila Yusuf
@hadizaaliyugabon

Na taba yin rashin lafiya sosai, har sai da aka daure ni aka kai ni gida…. 🗓️ Gobe, karfe 8:00 na dare 📺 Hadiza Gabon Official

♬ original sound – Adizatou

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *