Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: A karshe dai bayan da mutane da yawa keta kokarin a kulle masa YouTube channel, Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad ya fito ya bayar da hakuri kan zage-zagen da yayi

Bayan da ake ta yunkurin kulle masa YouTube channel dinsa na Bakori TV ta hanyar yin reporting din channel din.

Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad ya fito ya bayar da hakuri kan kalamansa da zage-zagen da yayi.

Lawal Ahmad yace bacin raine yasashi hakan kuma jama’a da yawa sun san cewa ba halinsa bane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Magoya bayan Kungiyar Kwallon kafa na kasar Senegal na ta shan Yabo saboda yanda suka tsaya bayan kammala wasa suka share filin wasan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *