Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Attajirin Najeriya, Abdulsalam Rabiu BUA yake shakatawa tare da abokinsa Otedola a jirgin ruwansa

Attajirin Najeriya dan asalin jihar Kano, Abdulsalam Rabiu BUA kenan a wannan Bidiyon tare da abokinsa wanda shima hamshakin Attajirine, Femi Otedola suke shakatawa a cikin jirgin ruwa mallakin Rabiu BUA.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Allah Sarki, Rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi ta taba Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *