Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Anata Yunwa-Yunwa mu har yanzu bamu ga yawaitar yunwar da ake fada ba>>Inji Gwamnatin Tinubu

Gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta bayyana cewa, kukan yunwar da ake yi ana zuzutashi dan ita har yanzu bata ga yawaitar yunwar ba.

Hakan ya fito ne daga bakin me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga.

Yace yana da ma’aikata da suke masa aiki a kamfanoninsa, yace yakan tambayesu shin wai yaya suke gudanar da rayuwa?

Yace baya ganin yunwar da ake ta yayatawa.

Karanta Wannan  DSS sun hanani ganawa da iyali na da Lauyana>>Inji Abubakar Malami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *