
Tauraron Tiktok me suna Frouk Abuja ya bayyana cewa, Budurwarsa da aka baiwa wani zata aura na son ta caja masa kai
Yace a haduwar da suka yi ta karshe mintuna 5 ta yi tana masa kiss.
Yace suna soyayya amma sai ta ce masa wani dan uwanta ya zo yana nemamta har ya kai kudin gaisuwa amma bata sonsa.
Yace da ya ji haka yace to baro zai dauki mataki dan ganin ba’a mata auren dole ba.
Yace amma kwatsam sai ga matana ta fito wai tana gayawa mutane cewa wai yace ba zai barta ta yi aure ba.
Yace itace ke binsa ba shi ke binta ba dan haka karya take masa.