Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan Najeriya ina muku jaje dan kun tafka babbar Asara, saboda na bar Najeriya na koma ‘yar Nijar>>Inji Fatima

Wannan matar me suna Fatima ta bayyana cewa, ta bar kasarta Najeriya inda ta koma kasar Nijar dindindin.

Tace yan Najeriya sun yi asararta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Garzali Miko ya manta ya bar Data a kunne yana bacci a yayin da yake tsaka da yin Live a Tiktok

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *