
Rahotanni a kafafen sada zumunta na ta yawo cewa, wasu mafusatan matasa sun yiwa Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad Na jaki.
Rahoton yace ya ji jiki sosai yana can ma kwance a Asibiti.
Saidai zuwa yanzu Lawal Ahmad bai fito ya tabbatar ko karyata wannan rahoton ba.