Thursday, September 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Ronaldo ya gayyaci wani yaro da girgizar kasar Venezuela ta rutsa dashi, ya je ya kalli wasansa

Cristiano Ronaldo ya gayyaci wani karamin yaro da girgizaar kasa ta rutsa dashi a kasar Venezuela ya rasa komai.

Ronaldo ya gana da yaron ta waya inda yace yana gayyatar sa ya je ya ga wasansa.

Da yawa sun jinjinawa Ronaldo saboda irin wannan nuna kulawa da yawa yaron.

Karanta Wannan  Yawan wanda suka kasa biyan bashin da suka ci a bankunan Najeriya sun karu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *