Friday, September 11
Shadow

Saboda shiga Siyasa, Wasun mu an saka musu rana wasu na da samari amma duk sun rabu damu, dan haka muke kiran ‘yan majalisar da mukawa yakin neman zabe su zo su auremu>>Inji Wannan matar

Wata matashiya ta fito tana bayyana cewa, shiga siyasa da suka yi yasa ana musu kallon ‘yan iska.

Tace wasunsu an saka musu ranar aure, wasu kuma suna da masoya amma dalilin shiga siyasa sun maneman nasu sun fasa.

Tace dan haka suke kira ga ‘yan majalisar tarayya da sukawa yakin neman zabe su zo au auresu.

@hon_abbaji

Matan jagorori fah har yanzu sunakan bakarsu😅

♬ original sound – hon_abbaji
Karanta Wannan  Da Duminsa: Gwamnatin Kano ta bayyana sarkin da ta amince yayi hawan Sallah a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *