Friday, September 11
Shadow

Zan dorane daga inda shugaban kasa Bola Tinubu ya tsaya>>Inji Peter Obi

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi ya bayyana cewa idan ya zama shugaban kasa, zai ci gaba ne daga inda tsare-tsaren shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu daga inda ya tsaya.

Yace dalili shine ba kowane abu da shugaba Tinubu yake yi bane kuskure.

Yace kamar tsarin cire tallafin dala yace abune me kyau.

Koda a baya ma dai Peter Obi yace idan ya zama shugaban kasa, ba zai dawo da tallafin man fetur ba zai ci gaba da ne akan tsarin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Karanta Wannan  Matukar Muneerat Abdulsalam Ta Amince Ta Zo Mu Yi Aure, Dama Ina Da Burin Auren Wadda Ta Girme Ni, Inji Malam Musa Rafin Kuka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *