Monday, July 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Shima Me bankin UBA, Tony Elumelu ya ya shiga tsokanar da akewa matar shugaban kasa inda aka ganshi ya je sayen Masara

Me bankin UBA, Tony Elumelu ya ke sayen Masara inda aka ganshi a gefen Titi.

Gasar zuwa sayen Masara ta samo Asali ne daga maganar da matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta yi na cewa, tana karfafa ‘yan Najeriya su yi sana’ar gasa Masara da tuyar kosai.

Karanta Wannan  Ina Mai Godewa Allah Da Ba Na Cikin Wadanda Za A Tambaya Kan Wannan Màsifàr Da Gwamnatin Tinubu Ta Jefa Al'ummar Nijeriya A Ciiki, Cewar El-Rufa'i

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *