Monday, July 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan da Norway ta cire Brazil daga World Cup, Gaisuwar Haaland da Vinicius ta burge mutane

A jiya ne dai kasar Norway ta yi bajinta sosai inda ta cire Brazil daga gasar World Cup da ci 2-1

Bayan kammala wasan, Vinicius jr ya zo wucewa yaha Haaland na gaisawa da manema labarai inda ya tsaya suka rungumi juna.

Lamarin ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Duk da yake nasan cewa tsare-tsaren gwamnatina sun jefa 'yan Najeriya cikin Mawuyacin hali amma kasar ba zata dore ba da an ci gaba da biyan tallafin man fetur>>Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *