An hango Dan wasan Brazil, Neymar yana ta kuka bayan da kasar Norway ta fitar da su daga gasar World Cup.
An ga yanda ‘yan kasarsa suka taru suna bashi hakuri.
Norway tawa Brazil 3-1.