
Dr. Aslam Aliyu wadda ta kusa da Atiku Abubakar amma yanzu ta fice daga jam’iyyar ADC ta koma jam’iyyar APC tace yaransa su daina damunta.
Tace Atiku Abubakar yaci amanarta ne shiyasa ta barshi.
Tace kuma da ake zaginta dan ta bar jam’iyyar ADC, bata zagi Atiku ba, dan Atiku daya koma APC me yasa shi ba’a zaginsa?
Tace kuma na kusa da Atiku basu kaunarsa.