
A yau ne dai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya tabbatar da cewa, Kashim Shettima ne zai matasa mataimaki a karo na biyu a zaben 2027
A wani Bidiyo daya bayyana a kafafen sadarwa, an ga Mataimakin shugaban kasar nata tika rawa yana murnar wannan lamari.
Hakanan an ga yanda Kashim Shettima ya je ofis ya gaishe da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kuma yi masa Godiya.