Sunday, July 19
Shadow

Bayan kamen Hisbah, Gorgeous ta koma ruwa inda ta saki Bidiyo tana wanka

Tauraruwar Tiktok, Gorgeous da Hisbah suka kama a Sokoto tace ta tuba da abinda take yi.

Da alama ta koma ruwa.

A yanzu kam ta saki wani sabon Bidiyon ne inda aka ganta tana wanka a kudiddifin Ninkaya watau Swimming Pool.

Karanta Wannan  Manyan Sojojin Amurka sun gargadi shugaban kasar, Donald Trump da cewa akwai yiyuwar ko sun kawo Khari Najeriya ba zasu yi nasara ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *