
Rahotanni sun bayyana cewa, a yau, Litinin ne Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi ya kai ziyara Sakatariyar jihar inda bai iske ma’aikaci ko daya ba.
A wani Bidiyo dake ta jawo a kafafen sada zumunta an ga gwamnan na lekawa ofis ofis amma babu kowa a cikinsu.