Saturday, August 8
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan kwallon Spain sun koma gida da World Cup

Yan Kwallon Spain sun koma kasarsu da World Cup daga kasar Amirka.

An gansu a filin jirgi ana musu maraba sannan anata daukarsu hotuna.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Ji yanda aka ga wani Kirista na sauraren wa'azin Sheikh Guruntum

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *